22 Maris 2025 - 09:09
Source: ABNA24
Bidiyon Wata Ganawar Jagora Da Sheikh Ahmad Yassin 

Wannan bidiyon an yaɗa shi bisa munasabar zagayowar ranar shahadar Sheikh Ahmed Yassin, wanda ya kafa kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu, Hamas

Wannan wata daɗaɗɗiyar ganawa ce da Jagoran juyin juyin juya halin Musulunci da Sheikh Ahmad Yasiin ina a ganawar jagora ya ce: Na yi imani da cewa kai Malam Ahmad Yassin da wadannan 'yan uwa da ke yaki da jihadi a Palastinu, suna kan sahun gaba na yakin Musulunci da kafirci da yakin gaskiya da bata.

Inda ya ci gaba da cewa: Ba mu da shakka a nan gaba... Alkawarin Allah gaskiya ne, Kuma wanda ya taimaki Allah, Allah zai taimake shi'.

Wannan bidiyon an yaɗa shi bisa munasabar zagayowar ranar shahadar Sheikh Ahmed Yassin, wanda ya kafa kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu, Hamas

Your Comment

You are replying to: .
captcha